mu mu kayiwa buhari asiri-wani dan shi'a. wani dan shi'a yace sune suka yiwa buhari asiri tare da taimakon malaman su,ya ce mun yi tattaki ne har cikin nijar,inda mukai tayin iface-iface.Bayan mun kammalla ne sai mu ka dawo. A ranar da muka dawo ne shugaban kasa ya fita ingila domin neman magani,wanda kuma shine fitar ta farko.Ya ce sun yi haka ne domin su dauki fansar kisan da sojoji suka yiwa 'yan uwansu a kaduna.kuma yace buhari bazai warke ba,har abada.