wasu yan adawa a jam'iyar PDP sun karyata ziyarar gwamnonin najeria suka kai wa buhari ziyara,suna mai cewa duk yaudara ce akewa yan najeriya. A cewar su idan baga tsoro ba a nuna su mana ta faifain videos tare da shugaba buhari,ba wai aita nuna wa yan nijeriya hotunan boge ba.Idan ba'a manta ba shima,jigon adawa na PDP fani femi kayode ya sha karyata da wasu gwamnonin najeria ke kaiwa buhari ziyara.